Isra'ila-Turkiya-Falestine
Livni ta soki Turkiya ga shirin sasanta Isra’ila da Falesdinawa
Babbar mai shiga tsakani na kasar Isra’ila, Tzipi Livni, ta yi watsi da tayin taka rawar Turkiya dan farfado da tattaunawa tsakanin Israila da Palasdinu. Da take amsa tambayoyin manema labarai, Livni ta yaba da bukatar Sakataren harkokin Amurka, John Kerry na ganin Turkiya ta taka rawa, amma tace zai dauki lokaci kafin a samu haka.
Wallafawa ranar:
Talla
Livni wadda tsohuwar Firaminista ce, tace za su yi nazari kan rawar da kasashen da ke makwabtaka za su taka.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu