US-Cuba
Shugaba Obama na Amurka na Ziyara a Cuba
Shugaban Amirka Barack Obama na kasar Cuba yau a wata ziyara mai dimbin tarihi, wanda ke jaddada kawo karshen zaman doya da manja tsakanin kasashen biyu na tsawon shekaru 50.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaba Obama da matarsa da ‘ya’yansu biyu na wannan ziyara ne na kwanaki ukuYa kasance karo na farko da shugaban kasar Amirka mai ci ke ziyara Cuba tun bayan da mayakan tsohon shugaba Fiedel Castro suka kwace mulki daga hannun Fulgencio Batista
Wannan ziyara itace karo na farko tun ziyarar Shugaba Calvin Coolidge shekaru 88 da suka gabata
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu