Russia
Jirgin Saman Rasha ya fadi mutane 19 sun mutu
Wani jirgin saman Rasha mai saukan ungulu dauke da ma'aikatan hakar man fetur da iskar Gas ya yi hatsari a yankunan Siberia saboda munin yanayi har mutane 19 dake ciki sun mutu.
Wallafawa ranar:
Talla
Jirgin mai dauke da mutane 22 da suka hada da matukan jirgin 3 tun ajiya ya fadi a gabashin Yamalo-Nenetsky dake da tazaran kilomita 2,400 arewa-maso-gabashin birnin Moscow.
Hotunan da masu bincike suka dauka na jirgin na nuna jirgin yayi kacha-kacha kusada wasu tsubin a jikin wasu tarin katako.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu