Isa ga babban shafi
Venezuela

'Yan Sandan Venezuela Sun Dambace da Tsoffi 'Yan Fansho

Tsoffin ma'aikata da ke karban fansho a kasar Venezuela sun gwabza kazamin fada da ‘yan sandan kasar , a lokacin da ‘yan fanshon suka shiga cikin masu zanga-zangan nuna kyamar Gwamnatin Shugaba Nicolas Maduro..

Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro Reuters/Miraflores Palace/Handout
Talla

‘Yan Fanshon wasun su bisa kekunan guragu, wasu da basa iya tafiya da kansu rike da sanduna, sunyi ta taka sayyada tare da sauran masu boren suna zargin Shugaban kasar ta su da laifuka barkatai.

‘Yan sanda dai sun rufe wasu hanyoyi a birnin Caracas sannan kuma suka rika fesawa masu boren barkonun tsohuwa.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.