Isa ga babban shafi
KWALON KAFA

Middlesbrough ta yi wa Chelsea ci 1-0 a gasar cin kofin Carabao

L'attaquant Diego Costa a ouvert le score pour Chelsea face à Middlesbrough à Stamford Bridge, le 8 mai 2017
L'attaquant Diego Costa a ouvert le score pour Chelsea face à Middlesbrough à Stamford Bridge, le 8 mai 2017 AFP
Talla

Chelsea ta barar da da maki mai yawa, a  yayin da Middlesbrough zakarar gasar Championship ta samu ‘yar takaitaciyar nasarar farko a kanta  da 1-0 a gasar cin kofin Carabao da suka buga a  filin wasa Riverside. Hayden Hackney ne, ya zura kwallon  daya tilo, a zagayen farko na gasar.

Cole Palmer,  ya rasa damarmaki uku masu muhimmanci,  a yayin da Chelsea, ta buga kwallaye 18, inda ta barar da guda  biyar a karo na shida  a wannan kaka ta bana

Kocin Chelsea Mauricio Pochettino,  ya sanar da cewa,   mawuyacin abu ne a iya tantance namijin kokarin da suka bayar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.