Jamus-Nijeriya
Jamus ta tallafa wa Najeriya a yaki da Boko Haram
Gwamnatin Jamus ta bai wa Najeriya tallafin na'urar soji da kuma kudaden da suka kai Euro miliyan uku don yaki Boko Haram a yankin arewa maso gabashin kasar. Tallafin dai ya hada da na'urar hangen nesa da kuma na'urar gano bama-baman da aka binne.Wakinmu Kabir Yusuf ya aiko mana da rahoto
Wallafawa ranar:
Talla
Jamus ta tallafa wa Najeriya a yaki da Boko Haram
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu