Isa ga babban shafi
Nijar

Nijar: An fara bada magani kyauta don takaita iyali

Likitoci sun kaddamar da wani Kamfe na bada magani kyauta na takaita haihuwa a Maradi a Jamhuriyyar Nijar, wannan kuwa ya samo asali ne lura da yadda yawan al’umma ke karuwa kamar wutar daji. Wani rahoto ya ce rashin daukar matakai zai sa al’ummar yankin ta ninka sau uku nan da shekara ta 2030. Salisu Isa ya hada mana rahoto akai.  

Niger: Doctors moves to step up campaign on family planning.
Niger: Doctors moves to step up campaign on family planning.
Talla

03:12

Nijar: An fara bada magani kyauta don takaita iyali

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.