Isa ga babban shafi
Nijar

Sojojin Nijar sun halaka 'yan ta'adda 63

Hukumomin tsaron Jamhuriyar Nijar sun ce maida martanin sojan saman kasar da sauran abokan hulda da suka yi kan farmakin mahara, ya basu nasarar dakile mummunan harin da suka shirya kaiwa inda alkalumman wucin gadi ya nuna cewa dakarun kasar ta Nijar 25 suka kwanta dama, wasu 6 suka jikkata, yayinda kuma sojojin suka halaka ‘yan ta’adda 63.Wakilinmu Salisu Isah ya aiko mana da rahoton kan halin da ake ciki daga Maradi.

Wasu dakarun sojin Jamhuriyar Nijar
Wasu dakarun sojin Jamhuriyar Nijar ISSOUF SANOGO / AFP
Talla
03:13

Sojojin Nijar sun halaka 'yan ta'adda 63

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.