Isa ga babban shafi
Zaben - Nijar

Jam'iyya mai mulki ta karkare yakin neman zaben Nijar

A daren yau juma’a ne a ke rufe yakin neman zaben shugabancin jamhuriyar Nijer zagaye na biyu da za a gudanar a ranar Lahadi 21 ga wannan watan na fabrariru.

Dan takarar jam'iyya mai mulki a jamhuriyar Nijar
Dan takarar jam'iyya mai mulki a jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum
Talla

Yanzu haka yan takarar da zasu kara da juna Bazum Mohammed tsohon ministan cikin gida na jam’iyar PNDS Tarayya mai mulki da Mammane Usmane tsohon shugaban na PDR Canci duk sun karkare yakin neman zaben su a yau kamar yadda doka ta tanada, kuma wakiliyar mu Rakia Arimi da duba mana yadda jam'iyya mai mulki ta karkare nata gangamin.

Kuna iya latsa alamar sauti don sauraron rahoton ta.

01:30

Rotoho - Gangamin karshe na magoya bayan Bazoum Mohamed kafin zaben Nijar zagaye na biyu

 

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.