Al'adun Gargajiya
Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
Daukacin kashi-kashi
-
Bikin Ranar Hausa ta Duniya kashi na 3 (Jos, Najeriya)
A cikin wannan shiri na 'Al'adunmu Na Gado' Mahamman Salissou Hamissou ya duba bikin ranar Hausa da aka yi a garin Jos a Najeriya, inda kungiyar 'Manufarmu Al'ummarmu' ta karrama 'yan garin Jos da suka bayar da gudummawa wajen bunkasa harshen Hausa, ciki har da Editan sashen Hausa na RFI, Bashir Ibrahim Idris.08/09/202010:49 -
10:20
-
An cafke masu yiwa yara mata kaciya a garin Ratanga
A garin Ratanga,an gabatarwa kotu da masu yiwa yara mata kaciya,a hukumance Alkali ya bayyana rashin jin dadin sa gani ta yada wasu daga cikin jama'a ke hada baki da masu gudanar da wannan kazamin aiki.A cikin shirin zaku ji ko a ina aka kwana.Sai ku biyo mu ..23/08/202020:00 -
Illar watsi da bikin al'adun gargajiya a Nijar kashi na 2
Shirin Al'adunmu na Gargajiya na wannan makon ya cigaba da tattaunawa ne kan gudanar bukukuwan kalankuwa na nuna al'adun garajiya a Jamhuriyar Nijar tare da Mahamman Salisu Hamisou.18/08/202010:35 -
Illar watsi da bikin al'adun gargajiya a Nijar
Shirin Al'adunmu na Gado na wannan mako tare da Mahamman Salissou Hamissou ya tattauna ne game da bikin al'adun gargajiya da aka yi watsi da shi a Jamhuriyar Nijar duk da muhimmancinsa wajen hada kawuna al'ummar kasar.11/08/202010:22 -
Asalin masarautun gargajiya a Najeriya
A cikin shirin 'Al'adunmu Na Gado' na wannan mako, Mohammane Salissou Hamissou ya yi nazari ne kan asalin masarautun gargajiya a Najeriya.28/07/202010:12 -
Muhimmancin tattali da adana kayan tarihi da kuma matakan basu kariya
Shirin al'adunmu na gado tare da Salissou Hamissou ya nazari kan muhimmanci adana kayakin tari tare da matakan basu kariya don gudun bacewa ko kuma lalacewa.14/07/202010:29 -
Mahimmancin sana'ar kira a kasar Hausa
A cikin shirin 'Aladu' na wannan mako, Mohamman Salissou Hamissou ya duba mahimmancin sana'ar kir a kasar Hausa. A yi sauraro lafiya.07/07/202010:43 -
Yadda coronavirus kai tsaye ta shafi wasu al'adu da addinin Malam Bahaushe
Shirin al'adinmu na gado a wannan makon ya mayar da hankali kan yadda annobar coronavirus kai tsaye ta shafi al'adu da addinin malam bahaushe ciki har da gaisawar hannu da hannu da aka fi sani da musafaha kana shagulgulan biki ko suna wadanda bisa al'ada akan tara jama'a.30/06/202010:14 -
Yadda wakokin gargajiya ke fuskantar barazanar gushewa a kasar Hausa
Shirin al'adunmu na gado tare da Salissou Hamissou ya nazari kan yadda kida da wakokin gargajiya ke fuskantar barazanar gushewa, la'akari da yadda makadan da mawakan ke karewa ba kuma tare da sun samu magada ba.16/06/202010:34 -
Garin Ratanga-Rayuwa kenan 16
A cikin shirin garin Ratanga,zaku ji halin da ake cikin dangane da batun korar daya daga cikin ma'aikantan asibitin garin.Shirin na zuwa maku ne daga sashen hausa na rediyon Faransa,Rfi a duk karshen mako.14/06/202020:00 -
An kawo karshen takaddamar sarauta da aka shafe shekaru 17 ana yi a Kano
A cikin shirin 'Al'adun Mu Na Gado' Mohamane Salissou Hamissou ya duba batun kawo karshen takaddamar sarauta da aka shafe shekaru 17 ana yi a Kano, Najeriya. a yi sauraro lafiya.09/06/202010:12 -
Harshen Faransanci na fuskantar koma baya a Najeriya
Shirin Al'adunmu na Gargajiya a wannan makon ya maida hankali kan bikin cika shekaru 50 da kungiyar Francophonie dake raya harshen Faransanci tayi, inda a yayin bikin masu ruwada tsaki suka tattauna kan yadda harshen na Faransanci ke fuskantar koma baya a Najeriya.25/03/202011:05 -
Bikin murnar cikar mai martaba Sarkin Zazzau shekaru 45 bisa karaga
Shirin Al'adunmu na gargajiya a wannan makon yayi tattaki ne zuwa masarautar Zazzau, inda aka yi bikin murnar cika shekaru 45 bisa karagar mulkin masarautar da Mai Martaba Sarkin na Zazzau Alh. Dr Shehu Idris yayi.18/02/202010:14
Al'adun Gargajiya
Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.