Al'adun Gargajiya
Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
Daukacin kashi-kashi
-
Bikin gargajiya na kabilar fulani Unaru Ja'e a jamhuriyyar Nijar
A kowacce shekara ne ake wannan biki na Unaru Ja'e ko da ya ke an samu tsaiko tsawon shekaru ba tare da gudanar da shi ba, gabanin dawo da shi a wannan shekara.Bikin wanda al'adun Fulani akan gudanar da shi a garin hawan dawaki a Jamhuriyyar Nijar na kunshe da kowa, dambe da shadi baya ga nuna bajinta ko zaben sarauniyar kyau da sauran muhimman al'adu, Ayi saurare Lafiya tare da Abdoulaye Issa.10/05/202209:51 -
Gushewar al'adar suturar hausawa 1
Sutura ko kayan sawa, suna daga cikin abubuwan da suka bambanta tsakanin 'Yan adam da dabbobi.Kamar yadda aka sani, al'ummomi dabam dabam, na da irin nau’i ko kalan kayan da suka fi sawa. Da zarar ka ga mutum da irin wannan kaya, zaka fara tunanin cewa dan kabila ko kuma dan yanki kaza ne.19/04/202210:43 -
Nadin Sarkin matasa a masarautar Abzin dake Agadez
A cikin shirin al'adun mu na gado, Abdoulaye Issa ya tattauna da sarkin matasan Arewa biyo bayan nadin da aka yi masa a fadar sarkin Abzin dake jihar Agadez a Jamhuriyar Nijar.12/04/202210:35 -
Yadda 'yan mata ke sauya halittar lebensu don kara kyau a Kamaru
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali kan wata al'ada da mata kan yi a Kamaru wajen sauya halittar lebbansu zuwa bakake duk a yunkurin kawata kyawunsu, ayi saurare lafiya.05/04/202210:34 -
Bikin Baje Kolin Al'adun Gargajiya a Nijar
Shirin Al'adu na wannan makon ya tattauna ne kan bikin baje kolin wasu al'adun gargajiya a garin Agadez na Jamhuriyar Nijar.22/03/202210:14 -
Rawar da sarakunan gargajiya ke takawa wajen samar da zaman lafiya
Shirin Al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa ya yi dubi kan rawar da sarakunan gargajiya kan taka cikin al'umma don samar da zaman lafiya mai dorewa, bugu da kari shirin wanda bisa al'ada a farkonsa kan tabo batun girke-girken gargajiya, a wannan karonma akwai zantawa da wata mai abincin siyarwa kamar yadda za ku ji a cikin shirin. Ayi saurare Lafiya.15/03/202210:05 -
Tattaunawa da dan galadiman dogon dutse kan tarihin arawa a Nijar
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa ya mayar da hankali kan tarihin arawa da sarautar kwanawa a dogon dutse na Jamhuriyyar Nijar.08/03/202210:53 -
Yadda nau'ikan abincin gargajiya ke da karbuwa ga jama'a
Shirin al'adunmu na Gado tare da Abdoullaye Issa ya mayar da hankali kan abincin gargajiyar da ya fi shahara a yankin Agadez na jamhuriyyar Nijar.01/03/202210:07 -
Bikin baje kolin kayayyakin tarihi da Benin ta karbo daga Faransa
Shirin 'Al'adunmu Na Gado' ya ziyarci wajen bkin baje kolin kayayyakin tarihi da Jamhuriyar Benin ta karbo daga Faransa. A cikin shirin, Abdoulaye Issa ya gana da ma'aikatan gidan ajiyar kayayyakin tarihi.22/02/202210:30 -
Masu duba sun duba yadda damunar bana za ta kasance a Tsibirin Gobir
Shirin 'Al'adunmu Na Gado' ya yi tattaki zuwa masarautar Tsibirin Gobir ta jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar. A wannan biki na. al'adun gargajiyam, masana sun yi bincike, sun duba yadda damunar bana za ta kasance.15/02/202210:01 -
Yadda aka aurar da yara 26 a gida guda kuma cikin rana 1 a garin Jos
Shirin Al'adun Gargadjiya na wannan makon tare da Mahamman Salisu Hamissou ya tattauna ne akan daurin auren gidan Alhaji Adamu dan China, inda aka aurar da yara 2626/01/202210:20 -
UNESCO ta zabi salon kidan rumba don mayar da shi gadon Duniya
Shirin al'adunmu na gado tare da Mahaman Salissou Hamissou a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda hukumar UNESCO ta fifita salon kidan Rumba tare da mayar da shi gadon duniya, A yi saurare lafiya.21/12/202110:47 -
Kokarin farfado da wakokin gargajiya a tsakanin matasan Hausawa
Shirin al'adunmu na gado ya mayar da hankali kan kokarin farfado da wakokin gargajiya tsakanin matasan Hausawa. Ayi saurare lafiya.14/12/202111:05 -
Dan ci-ranin da harkar waka ta daukaka shi
Shirin Al'adunmu na Gado tare da Salissou Hamissou ya tattauna ne da wani mawakin Najeriya da ya bi ayarin bakin haure har zuwa kasar Faransa, inda ya yi shekaru 10 yana rayuwa tsakanin bakin hauren cikin wahala. Obinna Npe ya yi bayani kan yadda ya tsinci kansa dumu-dumu a harkar waka.30/11/202109:17 -
Yadda ake farfado da rubutun ajami a kasashen Hausa
Shirin Al'adunmu na Gado tare da Muhammad Salissou Hamissou ya tattauna ne game da yunkurin wasu mutane na farfado da rubutun ajami a kasashen Hausa23/11/202110:53
Al'adun Gargajiya
Kawo al’adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama’a masu al’adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.