Isa ga babban shafi
Romania

PM Romania Emil Boc ya yi murabus

PM kasar Romania Emil Boc ya ajiye mukamin nasa yau Litinin daidai wani lokaci da zuciyar mutanen kasar ke ta tafasa saboda matsanancin matakan tsuke bakin aljihu da suka zabgawa jama'a, wadanda kuma ke samun albarka daga Kungiyar Kasashen Turai da Asusun Bada lamuni na duniya. 

Tsohon PM Romania Emil Boc
Tsohon PM Romania Emil Boc REUTERS/Bogdan Cristel/Files
Talla

PM Boc ya shaidawa taron majalisar Zartaswan kasar cewa ya ajiye aikin ne domin kwantar da hankulan mutanen kasar.

Shugaban Kasar Trian Basescu tuni dai ya fara tattaunawa da jam'iyyun siyasan kasar da niyyar samun sabon PM.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.