Isa ga babban shafi
Romania

Kotu ta Daure Tsaffin Ministocin Romania biyu

Wasu tsoffin ministoci biyu a kasar Romania, yau Talata, aka yanke masu hukuncin daurin gidan maza na tsawon shekaru 3 saboda karban cin hanci daga wani kasaitaccen attajiri, dake kasar.

Reuters/Bogdan Cristel
Talla

Ministocin wadanda duk sun rike ma'akatar aikin gona ce, ana zarginsu ne da karban cin hanci na ruwan barasa da dukulen cincin a shekara ta 2007.

Shima dai Attajirin daya bada cin hancin an daure shi na tsawon watanni 18 saboda bada wadannan abubuwa, hadi da kudaden da suka kai Euro dubu 15.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.