Isa ga babban shafi
Norway

Dan Bindigar Norway ya koka game da yanayin gidan yari

Anders Behring Breivik, Dan Bindigar kasar Norway wanda ya kashe mutuwane 77 ya yi koken game da gidan yarin da ake tsare da shi bayan yanke masa hukuncin daurin shekaru 21. Breivik ya aika da kokensa ne zuwa ga Ministan Shari’ar kasar, inda ya nuna cewa yana fama da zaman kadaici, wanda ya kwatanta da cewa wata hanya ce ta azabtarwa.

Anders Breivik Dan Bindigar da ya kashe mutane 77 a Oslo kasar Norway
Anders Breivik Dan Bindigar da ya kashe mutane 77 a Oslo kasar Norway REUTERS/Heiko Junge/Scanpix/Pool/Files
Talla

A watan Yulin shekarar 2011 ne, Breivik ya harbe mutane 77 har lahira, wadanda mafi yawancinsu matasa ne.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.