Isa ga babban shafi
Australia

Wutar daji na lalata kadarori a Australia

Gwamnatin Kasar Australia tace masu aikin kashe gobara 3,000 yanzu hakka ke kokarin kashe wata wutar daji, yayin da mummunar yanayi ke hana aikin tafiya yadda ya dace.

Wutar daji  a  kasar Australia
Wutar daji a kasar Australia
Talla

Shugaban masu aikin kashe gobarar, Shane Fitzsimmons yace, akwai alamun cewar wutar zata lakume karin gidaje da ma rayuka kafin a samu shawo kanta, ganin yadda take ciggaba da ci ba tare da kaukautawa ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.