Isa ga babban shafi
Romania

Gobara ta kashe mutane 27 a gidan rawa

Akalla mutane 27 ne suka rasa rayukansu sakamakon tashin gobara a wani gidan rawa da ke birnin Bucarest na kasar Romania.

Jami'an agaji a harabar gidan rawar da gobara ta kashe mutane 27 a Bucarest Romania
Jami'an agaji a harabar gidan rawar da gobara ta kashe mutane 27 a Bucarest Romania REUTERS/Inquam Photos
Talla

Hukumomi a birnin sun ce yanzu kaha akwai wasu mutane akalla 160 da ke ci gaba da jinya raunukan da suka sama daga wannan gobara, yayin da aka kaddamar da bincike domin gano musababbin faruwarta.

To sai dai shaidu sun bayyana cewa, wasu matasa ne suka rika yin wasan wuta a cikin gidan rawa, kuma daga nan ne gobarar ta tashi.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.