Isa ga babban shafi
Fadar Vatican

Shugabannin duniya na hallara a birnin Rome domin halartar bikin kaddamar da Fafaroma

Shugabannin duniya na hallara a birnin Rome dake kasar Italy domin halartar bikin kaddamar da Fafaroma Francis na Daya, wanda shine na farko day a taba rike wannan mukamin daga Yankin Latin Amurka. A yanzu haka shugaban kasar Brazil, Dilma Roussef ta isa birnin Rome a yayin da takwaranta na Mexico ke hanyarsa ta isa birnin.  

Fafaroma Francis na Daya
Fafaroma Francis na Daya
Talla

Haka zalika, shugaban kasar Chile, Sebastine Pinera ya isa Rome, wanda har ya samu halartar addu’ar farko da Fafaroman ya jagoranta a ranar lahadi.

Har ila yau Shugaban ‘yan darikar Katolika na kasar Masar, Ibrahim Isaac Sidrak na hanyarsa ta zuwa birnin.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.