Korea ta Arewa
Kungiyoyin dake gudanar da ayyukan jin kai a Korea ta Arewa sun dakatar da ayyukansu
Kungiyoyin Nahiyar Turai sun dakatar da bankunansu daga aikawa da tallafi zuwa kasar Korea ta Arewa bayan takunkumin da kasar Amurka ta kakabawa kasar.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
A cewar kungiyoyin ba da agajin, ya zama dole a dakatar da aikawa da tallafi zuwa kasar saboda masu daukan nauyin bad a tallafin za su iya janye dakatar da taimakon da suke bayarwa.
“Wannan zai iya shafar ire iren ayyukan da muke gudanarwa, wanda hakan ya sa ya zama dole mu dakatar da ayyukanmu.” Darektan kungiyar Welthungerhife na kasar Jamus, Mathias Mogge ya ce.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu