Isa ga babban shafi
Mali

Shugaban Mali ya soke batun zaben jin ra'ayin yan kasar

Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita ya rusa shirin shirya zaben jin ra’ayin mutan kasar dangane da batun yiwa kudin tsarin mulkin kasar gyara.

Ibrahim Boubacar Keïta Shugaban kasar Mali
Ibrahim Boubacar Keïta Shugaban kasar Mali Ahmed OUOBA / AFP
Talla

A ckin daren jiya juma’a ne Shugaban kasar a wani jawabi daga gidan talabijen na gwamnati ya bayyana cewa la’akari da yada batun zaben jin ra’ayin muten kasar ke kokarin raba kawunan yan Mali nauyi ya rataya wuyan sa na kaucewa duk abinda kan iya sake kawo tashin hankali a kasar ta Mali.

Sai dai wasu kungiyoyin na kalon haka a matsayin nasara ga gwagwarmayar da suke yi na kare demokkradiya a kasar ta Mali.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.