Isa ga babban shafi
Angola

'Yan Adawa A Angola Sun Bukaci Sake Kirgan Kuri'u

Jamiyun adawa hudu dake kasar Angola sun nemi  sake kirga kuri'u da aka jefa a babban zaben kasar na makon jiya. 

Shugaban Angola José Eduardo dos Santos
Shugaban Angola José Eduardo dos Santos rfi
Talla

Jamiyar MPLA ta tsohon shugaban kasar Jose Eduardo Dos Santos ta sami yawan kuri'u kashi  61% a zaben na ranar Laraba data gabata, wanda hakan ya bata yawan kujeru 150 daga cikin kujeru 220 na majalisar Kasa.

A ranar Laraba na makonnan da muka shiga ne Hukumar zabe zata fitar da sakamakon zaben sosai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.