Isa ga babban shafi
Tanzania

Zamu kauracewa rantsar da John Magufuli a gobe inji ‘Yan adawa

‘Yan adawar Zanzibar da ke kasar Tanzania sun ce ba za su shiga bikin rantsar da sabon shugaban kasar John Pombe Magufuli da za’ayi ba gobe, bayan soke zaben Yankin mai cin gashin kan sa.

Zababen Shugaban Tanzania John Pombe Magufuli
Zababen Shugaban Tanzania John Pombe Magufuli REUTERS/Sadi Said
Talla

Shugabannin Afirka da dama ake saran su halarci bikin da za’ayi gobe alhamis a Dares Salam, cikin su harda shugaban kungiyar kasashen Afirka, Robert Mugabe na Zimbabwe.

Samia Suluhu Hassan da ta fito daga Zanzibar za ta zama mataimakiyar shugaban kasa ta farko da za ta fito daga Yankin.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.