Isa ga babban shafi

An cika shekara daya ba tare da samun wanda Korona ta kashe a Afrika ta Kudu ba

A karon farko tun watan Maris na shekarar bara,ba a samu mutun ko guda da cutar Korona ta kashe a Afrika ta Kudu ba kamar yadda hukumomin kiwon lafiyar kasar suka bayyana.

BioNTech daya daga cikin kamfanonin dake samar da alluran rigakafin cutar Covid 19
BioNTech daya daga cikin kamfanonin dake samar da alluran rigakafin cutar Covid 19 AP - Michael Probst
Talla

Afrika ta Kudu na daga cikin kasashen Afrika da suke fama da fadi tashi na ganin an samar da cibiyoyin samar da alluran rigakafin wannan cuta da ta yi kisa fiye da yada ake kyautata zato.

alluran rigakafin cutar covid 19
alluran rigakafin cutar covid 19 AFP - DANIEL MUNOZ

Annobar ta Korona ta yi wa Afrika ta Kudu mummunar illa fiye da kowacce kasa a nahiyar Afrika, inda kusan mutane dubu 100 suka mutu a kasar bayan kamuwa da cutar ta Korona.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.