Amurka-Ireland
Kotun Ireland ta bijerewa Amurka akan Snowden
Wata Kotu a kasar Ireland, taki amincewa da bukatar kasar Amurka, na bata sammacin kama Edward Snowden da take nema ruwa ajallo. Mai shari’a Colm Mac Eochaidh, yace ya zama wajibi a gare shi yaki amincewa da bukatar, saboda ba a bayyana masa inda Snowden ya yi laifin da ake tuhumar sa akai ba.
Wallafawa ranar:
Talla
A wani labari kuma, shugaban kasar Cuba, Raul Castro, ya bayyana goyan bayansa na ganin Venezuela ta bai wa Snowden mafakar siyasa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu