Isa ga babban shafi

Bankin Duniya ya ware dala miliyan 250 don yakar dumamar yanayi a Nijar

Bankin Duniya ya sanar da ware dala miliyan 250 kimanin cfa milyan dubu 170 don taimaka wa yankunan 25 na Jamhuriyar Nijar wajen yaki da matsalolin sauyin yanayi, lura da cewa kasar ta Nijar na cikin yankuna 7 na duniya da aka tabbatar da cewa sun fuskantar illolin da sauyin yanyin ke haddasawa. Wakukilnmu a Maradi Salissou Issa ya aiko mana wannan rahoto.

Wani yanki na Jamhuriyyar Nijar da dumamar yanayi ta yiwa illa.
Wani yanki na Jamhuriyyar Nijar da dumamar yanayi ta yiwa illa. AP - Jerome Delay
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.