Rahotanni
Yara fiye da dubu 400 na fama da yunwa a Nijar - UNICEF
Hukumar kula da kananan yara ta Majalisar Dinkin Duniya wato UNICEF, ta ce kimanin yara kusan dubu 430 ke fuskantar barazanar yunwa a Nijar, yayin da akasarinsu ke yankin Maradi da Zinder.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahotan ya ce kashi 70 na yaran masu fama da tamowa na fitowa ne daga yankunan Katsina da Zamfara, yayin da likitoci ke bayyana hasashen samun karuwar su a wannan wata na Agusta da Satumba. Salissou Issa ya aiko mana da rahoto kan halin da ake ciki.
Rahoton Salissou Issa kan matsalar yunwa a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu