rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Maiduguri Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Maiduguri: Yara na gujewa makarantu saboda Allurar rigakafi

media
Iyaye sun janye 'yayansu saboda jita-jitar alluran rigakafi a tsakiyar kai REUTERS/Joe Penney

Yara daliban Firamare na gujewa makarantu a Maiduguri sakamakon jita-jita da ta bazu a gari cewa za a yi alluran rigakafi a tsakiyar kai da kuma cibi matakin da har ya sa iyaye ke kwashe ‘yayansu a makarantun na Firamare. Sai dai hukumomin Borno sun karyata jita-jitar kamar yadda wakilin RFI Hausa a Jihar Borno Bilyaminu Yusuf ya aiko da rahoto.