Sahel
Makiyaya za su yi kiyo a kasashen Sahel ba tsangwama
Kasashen Yankin Sahel da suka hada da Nijar da Mali da Burkina Faso da Senegal da Muritaniya, sun fara aiwatar da wani tsari da suka shata da nufi bai wa makiyaya damar gudanar da kiwon dabbobinsu ba tare da fuskantar tsangwama ko kuma wata matsala a yayin da suka shiga kasashen juna ba, kamar yadda, Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da rahoto daga Damgaram a Jamhuriyyar Nijar.
Wallafawa ranar:
Talla
Makiyaya za su yi kiyo a kasashen Sahel ba tsangwama
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu