Isa ga babban shafi
Masar

Morsi ya sake bayyana a kotu

Tsohon shugaban kasar Masar na jam’iyyar yan  uwa Musulmi Mohamed Morsi, da sojoji suka tsige daga kan mukaminsa a shekara ta 2013, a yau asabar ya sake fuskantar wani hukuncin dauri gidan yari na rai da rai

Mohamed Morsi tsohon Shugaban Masar
Mohamed Morsi tsohon Shugaban Masar DR
Talla

Karo na hudu ana zartarwa Morsi hukuncin dauri a gidan yari, kasancewarsa shugaban kasar Masar na farko da aka zaba ta hanyar Demokradiya.
A baya dai, kotu ta zartar masa hukuncin kisa kafin ta sake zartar masa na zama gidan yari rai da rai, da kuma hukuncin daurin shekaru 20 bisa zarge zarge uku da aka yi masa tun bayan kiffar da gwamnatinsa a shekara 2013.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.