Njeriya na shirin kafa dokar haramta kashe Jakuna
Matsalar kashe jakuna ta zama babbar barazana ga yawan jakuna da ake dasu a Duniya inda masana ke cewa idan ba’a dauki matakin da ya dace ba, ana iya rasa kusan rabi na jakunan nan da shekaru 5. Wannan na zuwa adaidai lokacin da Najeriya ke shirin yin doka kan haramta kashe jakuna, yayin da wata kungiya ta Duniya mai suna Donkey Sanctuary ta kaddamar da rahoto kan hakan a Abuja.Kuna iya saurararon rahotan da wakilin mu na Abuja Mohammed Sani Abubakar ya hada mana akai.
Wallafawa ranar:
Talla
Najeriya na shirin kafa dokar haramta kashe Jakuna
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu