Isa ga babban shafi
CONGO

Yan Adawa su kira gangami a kasar Congo Brazzaville

A kasar Congo Brazzaville hukumomin kasar sun yi gargadi zuwa yan kasar da cewa sun kaucewa duk wani batun da zai haifar da rikici a wasu manyan biranen kasar.A yau talata ne gungun jam’iyyoyin siyasa masu adawa da Shugaban yukunri shugaban kasar Denis Sassou Nguesso na shirya zaben raba gardama suka kira gangami a yau talata. 

Denis-Sassou Nguesso, Shugaban kasar Congo Brazaville
Denis-Sassou Nguesso, Shugaban kasar Congo Brazaville AFP/Thierry Carlier
Talla

Rahotani daga babban birni kasar Brazaville na nuni da cewa hukumomin sun dace hanyoyin sadarwa na intanet,banda haka babu damar sauraren gidan rediyo faransa sashen faransanci.

A wasu wuraren sheidu gani da ido sun tabattar da cewa yan Sanda dauke da makamai ne ke tsare da muhiman wurare na birin Brazaville.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.