Isa ga babban shafi
Sudan-MDD

Jami'an Majalisar Dinkin Duniya na fuskantanr matsala a Sudan

MAJALISAR Dinkin Duniya tace jami’anta na fuskantaer matsala wajen kai kayan agaji ga mutane sama da 100,000 dake Darfur, a kasar Sudan, kuma hakan na iya jefa su cikin halin kakanikayi.Hukumar Jinkai ta Majalisar tace, hukumomin Sudan suna hana jami’anta, ‘Yan Jaridu da kuma jami’an diplomasiya shiga sako sako da 'Yan gudun hijirar suke, domin kai musu dauki.Sai dai a bangare daya, hukumomin Sudan sun ce suna daukar matakin ne saboda yanayin tsaro. 

Wasu ma'aikatan MDD a cikin mota
Wasu ma'aikatan MDD a cikin mota
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.