Isa ga babban shafi
Sudan-Sudan ta Kudu

Sudan ta Kudu ta zargi Sudan da kai ma ta hari

Sudan ta kudu ta zargi kasar Sudan da kai harin sama kan Yankunan da suke takaddama a akai kafin gudanar da taron shugabanin kasashen biyu da za’a yi dan kawo karshen tankiyar da ake samu a tsakaninsu. Ministan yada labaran kasar, Barnaba Marial Benjamin, yace fararen hula da dama sun samu raunuka a hare haren.

Taswirar kasashen yankunan Sudan da kuma 'Yankin Abyei da suke takaddama akai.
Taswirar kasashen yankunan Sudan da kuma 'Yankin Abyei da suke takaddama akai. Wikimedia Commons
Talla

Kasashen biyu dai sun dade sun rikici a tsakaninsu kan Yankin Abyei mai arzikin man fetur. Daga Khartoum wakilin RFI Hausa Mannir Sani Furagirke ya yi Karin bayani game da wannan batu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.