Kamaru
Rikicin Tsakiyar Afrika ya shafi kauyukan Kamaru
Rikicin da ake yi a kasar Jamhuriyar Tsakiyar Afrika ya fantsama zuwa cikin wasu kauyuka da ke kasar Kamaru, wannan na zuwa ne a dai dai wani lokaci da dakarun Faransa da na Kungiyar kasashen Afrika ke kutsa kai zuwa kasar Jamhuriyar Tsakiyar Afrika domin samar da zaman lafiya. Daga Kamaru Abdullahi Sadou ya aiko da Rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Rikicin Tsakiyar Afrika ya shafi kauyukan Kamaru
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu